washington dc —
Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne game da rikice-rikicen ta'addanci da ya haifar da rufe makarantu a Kamaru.
Hakan ya kara yawan daliban da ba sa zuwa makaranta.