ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Kokarin Dattijai A Najeriya Wajen Komawa Makaranta - Yuli 10, 2023

Babangida Jibril

Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne kan kokarin dattijai a Najeriya wajen komawa makaranta. Zainab Babaji daga Jos ta sami zantawa da wata tsohuwa mai shekaru 70 bayan ta kammala karatun digiri na farko a jami'a.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM