ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: An Gudanar Da Taron Koyar Da Harshen Hausa a Burkina Faso - Nuwamba 13, 2023

Babangida Jibril

Shirin na wannan makon, ya maida hankali ne kan taron koyar da harshen Hausa a Burkina Faso. An shirya taron ne tare da Jami'ar Tarayya ta Dutsen Ma da ke jihar Katsina.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM