ILIMI GARKUWAN DA ADAM: Janye Yajin Aikin Kungiyar Malaman Jami'o'i A Najeriya - Oktoba 17, 2022

Kungiyar ASUU

Tattaunawa da wasu malamai da dalibai da kuma Iyaye kan abin da suke gani game da kawo karshen yajin aikin da kuma kalubalen ilimi a Najeriya.

Saurare shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAN DA ADAM: Kungiyar Malaman Jami'o'i A Najeriya Ta Janye Yajin Aikin Na Watanni 8 - Oktoba 17, 2022