Ilimi Dashen Bishiya Ne A Rayuwar Yau Da Gobe

Engr. Aliyu Bura Missau

Engr. Aliyu Bura Missau, matashi dake gudanar da karatunsa a Jami'ar Coventry a kasar Burtaniya, wanda yake zurfafa bincike a matakin digiri na biyu a fannin Oil and Gas Engineering.

Babban makasudin abun da ya ja hankalin sa don fadada karatun shine a wannan fanin bai wuce, yadda yake ganin Injiniyoyi ke bada gudunmawa wajen cigaban kasa ba musamman idan aka yi la'akari da yadda kasar Najeriya Allah ya albnarkace ta da arzikin karkashin kasa.

Don sauraron yadda tattaunawar DandaliVOA Hausa ta kasance da Injiniya Aliyu, sai a biyo mu.

Your browser doesn’t support HTML5

Ilimi Dashen Bishiya Ne A Rayuwar Yau Da Gobe 2'30"