Hukumomi Da Masu Sauraro Na Jinjina Wa Rediyo A Ranar Rediyo Ta Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomi da masu sauraron shirye-shiryen gidajen rediyo na yabawa tasirin rediyo ga wayar da kan jama'a cikin sauri da sauki musamman a kasashe masu tasowa da ke da karancin lantarki.