Hotunnan Ziyarar Mawaki Abdoulaye Madassane Alkika Na Tawagar Mawaka Mata " Les Filles de Illighadad" A Muryar Amurka A Birnin Washington DC

Abdoulaye Madassane Alkika  mawaki na tawagar "Les Filles de Illighadad".

Abdoulaye Madassane Alkika mawaki na tawagar "Les Filles de Illighadad"

Fatou Seidi Ghali itace ba-Abzina ‘yar asalin Illighadad ta farko da ta kafa irin wannan tawagar mawaka mata mai suna "Les Filles de Illighadad". Mawakan ‘yan asalin Illighadad wani karamin garin dake Saharar jihar Abalak ta jamhuriyar Nijar

Abdoulaye Madassane Alkika  mawaki na tawagar "Les Filles de Illighadad" tare edita Grace Alheri Abdu ma'aikaciyar Muryar Amurka.

Abdoulaye Madassane Alkika  magali na tawagar "Les Filles de Illighadad" tare da babban Des na Muryar Amurka, Oktoba 25, 2019

Abdoulaye Madassane Alkika  magali na tawagar "Les Filles de Illighadad"

Abdoulaye Madassane Alkika  mawaki na tawagar "Les Filles de Illighadad".

Abdoulaye Madassane Alkika  mawaki na tawagar "Les Filles de Illighadad" Jihar Abalak (Nijar) tare da ma'aikatan sashen Hausa na Muryar Amurka (Sarfilu Gumel, Baba Makeri, Murtala Faruk , Abdoulaziz Adili Toro) Oktoba 25, 2019