Hotunan Masu Zanga Zanga Ta Nuna Rashin Amincewa Da Gwamnatin Kasar Morocco

Wani na dauke da tutar Abzinawa a gaban wasu 'yansanda a lokacin wata zanga zanga ta nuna rashin amincewarsu da gwamnatin akan saboda yawan cin hanci da rashawa, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017.
 

Wasu matasa na dauke da hotunan 'yan gwagarmayar farar hula Nasser Zefzafi da kuma Muhamad Jaloul wanda aka kama a lokacin wata zanga zanga nuna kin jin gwamnati da ka yi a garin Al-Hoceima, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017.

Masu zanga zanga na ci gaba da kira a saki wadanda aka kama a lokacin zanga zanga nuna rashin amincewa da gwamantin a garin Al-Hoceima, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017.

Ahmed Zefzafi, mahaifin dan kasar Morocco dan farar hula da aka kama Nasser Zefzafi na shafe hawayensa a lokacin zanga zangar duban dubattun mutane akan tittunan babban birnin kasar Rabat dake Morocco a locacin zanga zanga ta nuna rashin amincewasu da gwamnatin akan lamarun cin hanshi da rashawa, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017

Wata daga cikin masu zanga zanga na dauke da hotun zane zane na wata yar fara hula da aka kama Silia a lokacin wata babbar zanga zanga ta nuna rashin amincewasu da gwamnatin akan cin hanshi da rashawa da aka yi a garin Al-Hoceima, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017

Duban dubattun mutane sun tataka akan tittunan babban birnin kasar Rabat dake Morocco a locacin wata babbar zanga zanga ta nuna rashin amincewasu da gwamnatin akan cin hanshi da rashawa, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017

Duban dubattun mutane sun tataka akan tittunan babban birnin kasar Rabat dake Morocco a locacin wata babbar zanga zanga ta nuna rashin amincewasu da gwamnatin akan cin hanshi da rashawa, ranar Lahadi 11 ga watan Yuni shekarar 2017