Hotunan Hari da Wasu 'Yan Ta'adda Suka Kai a Babban Birnin Ouagadougou dake Burkina Faso

Minista Remi Fugance ya gana ma su yada labarai cikin gaggawa bayan harin yan ta'adda a babban birni ouagadougou dake Burnikan Faso.


 

Daya daga cikin masu cin abinci da samu rauni bayan harin yan ta'adda a Cafe Restaurant Aziz Istambul.

 

Wata mace da ta samu rauni bayan harin yan ta'addan.


 

Wani daga cikin wadanda suka ketare rijiya da baya akan titi bayan harin da wasu 'yan ta'adda suka yi a Cafe Restaurant Aziz Istambul. ranar Lahai 13 ga watan Agusta na shekarar 2017.

 

'Yansanda sun mamaye babban filin dake harabar da wajen cin abinci a Cafe Restaurant bayan harin 'yan ta'adda a babban birni Ouagadougou da yayi sanadiyar mutuwar mutane 18.


 

Nepalese protesters, ignorin a government coronavirus lockdown to take part in a religious festival, fight with riot police, in Lalitpur.

Babban Birni Ouagadougou na cikin mawuyacin hali bayan harin yan ta'adda a ranar Lahadi.