Hotunan Bikin Samun Yancin Kai Na Kasar Nijar

Jami'an tsaron kasar Nijar yayinda kasar ke bikin tunawa da samun 'yancin kai a jihar Tahoua.

Baki da suka halarci  bikin  a Tahoua

Hoton gwamnan jihar Tahoua Abdourahaman Musa

Sumana Sanda ​daya daga cikin 'yan jam'iyyar  Adawa Lumana dake cikin baki da suka halarci a bikin a jihar Tahoua

Jami'an tsaron kasar Nijar yayinda yayinda bikin tunawa da samun yancin kai a jihar Tahoua.

Ranar bikin  samun 'yancin kai: Sumana Sanda a foto na da kayan Taekondo da farin tabarau

Baki da suka halarci bikin a Tahoua

Gwamnan jihar Tahoua

 Baki da suka halarci bikin

Baki da suka halarci bikin a bikin  a Tahoua

Gwamnan jahar Tahoua Abdourahamane Musa cikin shudiyar riga

Baki da suka halarci a bikin  a Tahoua