Hira Ta Musanman Da Atiku Abubakar A Washington

Your browser doesn’t support HTML5

Dan takarar shugaban kasa a Najeriya a jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya tattauna da Sashin Hausa na Muryar Amurka a Washington, DC inda ya fadi irin hanyar da zai bi don tunkarar kalubalen da Najeriya ke fuskanta, idan ya yi nasara.