Hira Da Sanata Ireti Kingibe "Yar Majalisar Dattijan Najeriya Akan Harkoki Da Kalubalen Siyasa

Your browser doesn’t support HTML5

A wata hira da Muryar Amurka, Sanata Ireti Kingibe, ‘yar Majalisar Dattijan Najeriya ta ce saboda irin kalubalen da ita ta fuskanta a siyasa babban abin da ta fi mayar da hankali akai yanzu, shine samar da dama ga mata da yawa na yin nasara a siyasa