Hira Da Sabon Jakadan Najeriya A Amurka Honorable Justice Sylvanus Adiewere Nsofor

Your browser doesn’t support HTML5

Sabon Jakadan Najeriya, A Amurka Honorable Justice Sylvanus Adiewere Nsofor, ya isa kasar Amurka domin kama aiki, ya nuna farin cikin sa a lokacin liyafar da aka shirya masa a ofishin jakadancin Najeriya dake Amurka.