Hausawa A Ghana Sun Koka Kan Yadda Ake Cewa Su Baki Ne A Kasar .mp4

Your browser doesn’t support HTML5

A wajen bikin ranar Hausa da aka gudanar a birnin Accra na Ghana, Hausawa dake zaune a Ghanan sun yi kira ga hukumomi a kasar da su daina nuna musu wariya musanman wajen samun fasfo, da sunan cewa su baki ne a kasar. Hawa AbdulKarim ta hada mana wannan rahoto daga Accra.