Halima Ndayako: Ilimin Kimiyya Da Fasaha Na 'ya'ya Mata Ne

Halima Ndayako, matashiya da ta kammala karatun ta na digirin farko a wata Jami'a dake kasar Turkiyya, a fannin na'ura mai kwakwalwa, tana ganin cewar zama inginiyar kwanfuta fanni ne da yafi dacewa da mata.

Don haka kuwa duk wani abu da matasa maza kan iya yi suma mata suna iyawa harma suyi wasu abubuwa da suka fi na maza a wasu lokuttan.

Don jin tattaunawar mu da ita sai ku saurarri shin Ilimi Mabudunin Rayuwa.

Your browser doesn’t support HTML5

Ilimin Kimiyya Da Fasaha Na 'ya'ya Matane 12' 20"