Hukumar Kare hakkin masu sayan kaya ta kasa (FCCPC), ta rufe katafaren kantin Sahad Store, wani shahararren babban kanti a unguwar Garki dake birnin Abuja.
An dai zargi hukumar gudanarwar katafaren kantin da karin kudi akan wanda ke rubuce akan kayayyakin dake kan kanta.
Gwamnantin Tarayya Ta Rufe Katafaren Shagon Sahad Dake Abuja A Matakin Dakile Boye Kaya

Sahad Stores 1

Sahad Stores 3

Sahad Stores 2

Sahad Stores