GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Maris,9, 2018, Bibiya Kan Sace 'Yammatan Dapchi Kashi Na Biyu

Grace Alheri Abdu

Yanzu haka an shiga mako na uku da awon gaba da yammatan sakandaren Dapchi dari da goma sha daya bisa ga addadin da gwamnatin tarayya ta fitar, ba tare da sanin ainihin inda suke ko kuma halin da suke ciki ba. A ci gaba da bin diddigin wannan lamari, wakilinmu Haruna Dauda Bi'u ya kuma zanta da Mallam Adamu Danbarno wani mai sharhi kan harkokin tsaro a shiyar arewa maso gabashin kasar ya bayyana cewa ci gabana mai hakar rijiya aka samu a yaki da cin hanci da rashawa. Saurari cikakken shirin.

Your browser doesn’t support HTML5

Sace 'yanmatan Dapchi Kashi Na biyu-10:30"