GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Gangamin Matan Najeriya Na Neman Mukamai-Mayu,23, 2019

Grace Alheri Abdu

Makon da ya gabata mata suka yi tattali zuwa majalisar tarayyar Najeriya karkashin wata hakadar kungoyoyin mata, da nufin jan hankalin 'yan siyasa da kuma shugaban kasa Muhammadu Buhari kan bukatar cika alkawarin ba mata a kalla kashi talatin da biyar cikin dari na mukaman siyasa na dauki dora ba zabe ba, ganin yadda galibin mata da suka tsaya takara basu kai labari ba a zabukan da suka gabata.

Saurari abinda matan ke cewa a wannan shirin

Your browser doesn’t support HTML5

Gangamin mata kan mukaman siyasa-10:00"