GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Afrilu 26, 2018: Jawabin Mai Martaba Sarkin Kano, Kan Matsalolin Mata Da Kananan yara. Kashi Na Daya

Grace Alheri Abdu

Ranar Litinin tara ga watan Afrilu Shugabannin kasar Nijar suka gayyaci Mai Martaba Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi na Biyu domin daukar darasi kan matakan da masarautar Kano ke dauka na magance matsalolin mada da kananan yara. Wakilinmu Sule Mummuni Barma ya halarci wannan taron ya kuma nado mana jawabin Mai Martaba.

Your browser doesn’t support HTML5

Jawabin Mai Martaba Sanusi Lamido Sanusi Pt1-10:15"