Gobarar "Apple Fire" Ta Kone Kadada Sama Da 20, 000 A Los Angeles
Your browser doesn’t support HTML5
Ma'aikatan kashe gobara a kusa da Los Angeles, California suna fafatawa da gobarar da aka yiwa lakani da “Apple Fire,” wadda ta fara tun ranar Juma’a, 31 ga Yuli, kuma yanzu ta kone fadin sama da kadada 20,000.