VOA60 DUNIYA: Gidan Telebijin Na Kasar Zimbabwe Yace Za A Rantsar Da Emmerson Mnangagwa A Matsayin Sabon Shugaban Zimbabwe Ranar Jumma’a

Your browser doesn’t support HTML5

Gidan telebijin na kasar Zimbabwe yace za a rantsar da Emmerson Mnangagwa a matsayin sabon shugaban Zimbabwe ranar Jumma’a, bayan da dadadden shugaba Robert Mugabe yayi murabus.