Gaishe-Gaishen Kirsimeti Daga 'Yan Afrika Mazauna Kasashen Ketare- Kashi Na Daya

Adon wutar Kirsimeti

Shiri na musamman da ya ba ‘yan Afrika mazauna Amurka da wadansu kasashen duniya maza da mata damar sada zumunci yayinda ake bukuwan kirsimeti a fadin duniya.

Saurari kashin farko na shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Gaishe-Gaishen Kirsimeti Daga 'Yan Afrika Mazauna Kasashen Ketare Pt1