Ga Shirin A Bari Ya Huce Na Asabar 10, Fabarairu 2018

Ibrahim Alfa Ahmed: 'A Bari Ya Huce'

Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce..." na ranar Asabar, 10 Fabarairu 2018, domin jin labaran ban dariya na wannan mako, da kuma irin kade-kade da gaishe-gaishen da suka samu shiga cikin shirin.

Ibrahim Alfa Ahmed tare da Usman Ahmad Kabara suka gabatar da shirin na wannan mako. A yi sauraro lafiya....

Your browser doesn’t support HTML5

Ga Shirin A Bari Yace Na Asabar 10, Fabarairu 2018