Fiye da Daliban Makaranta 300 a Najeriya Sun Sadu da Iyayensu

Your browser doesn’t support HTML5

Damuwa, ba takalma, ga kuma alamar firgita bayan tsawon mako guda a tsare, 'yan mazan makarantar sama da 300, da aka sako bayan sace su a wani hari a makarantarsu, sun hadu da danginsu da Yammacin ranar Juma'a.