Filin Wembley Da Za a Buga Wasan Karshe Na Gasar Nahiyar Turai

Your browser doesn’t support HTML5

Filin wasan kwallon kafa na Wembley, ya karbi bakuncin ‘yan kallo sama da dubu 60, wadanda aka bar su suka shiga kallon wasannin gasar Euro 2020 a filin mai dumbin tarihi.

Filin wasan kwallon kafa na Wembley, ya karbi bakuncin ‘yan kallo sama da dubu 60, wadanda aka bar su suka shiga kallon wasannin gasar Euro 2020 a filin mai dumbin tarihi. Wannan fili na kasar Birtaniya, ya kafa tarihin zama fitaccen fagen wasanni.