Ester Terry Wata 'Yar Najeriya da ta Haifu a Gabar Tekun Kasar Italiya

Ester Terry wata 'yar Najeriya da dan ta a hannu.

Ester Terry tare da Khalifa a Asibitin Catania a kasar Italiya.

Ester Terry tana sawa dan ta Khalifa safa a Asibiti Catania a kasar Italiya.

Ester da dan ta Khalifa a hannu.

Ester Terry da dan ta Khalifa Nyka a hannu ta na magana da ma'aikaciyar Asibiti.