DUNIYAR AMURKA: Takaddama Kan Batun Zubar Da Juna Biyu A Amurka, Mayu 06, 2022

Mahmud Lalo

Shugaban Amurka Joe Biden, ya nuna takaicinsa bayan bullar wani kuduri da ke nuna cewa kotun kolin kasar na shirin nuna goyon bayanta ga soke wani hukunci da ya ba mata dama su zubar da juna biyu, wanda ya samo asali tun a 1973, wanda ake wa lakabi da Roe v. Wade.

Sakamakon binciken jin ra’ayin jama’a da aka yi a Amurka, ya nuna cewa mafi akasarin Amurkawa, suna goyon bayan bai wa mata ‘yancin zubar da juna biyu. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Takaddama Kan Batun Zubar Da Juna Biyu A Amurka - 6'06"