DUNIYAR AMURKA: Rashin Lafiyar Lloyd Austin-Muhawarar-'Yan Republican, 12 Janairu, 2024

Mahmud Lalo

Sannan shirin ya duba muhawara ta biyar da 'yan takarar da ke neman tikitin jam'iyyar Republican suka yi a karo na biyar - wato tsakanin - Nikki Haley da Gwamna Ron DeSantis na jihar Florida

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari ne kan rashin lafiyar da ya kai Sakataren Tsaron Amurka Lloyd Austin kwanciya a asibiti, lamarin da ya ta da kura a fannin tsaron Amurka.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Rashin Lafiyar Lloyd Austin-Muhawarar-'Yan Republican.mp3