Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Shin Batun Zubar Da Ciki Zai Iya Yin Tasiri A Zaben Shugaban Kasa Na 2024 A Amurka? Nuwamba 17, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Abin tambaya a nan shi ne, wacce irin rawa wannan muhawara ta zubar da ciki wacce ke zama zazzafa za ta taka a zaben shugaban kasa da za a yi badi?

‘Yan jam’iyyar Democrat da ke goyon bayan zubar da ciki, sun samu gagarumar nasara a jihohi masu ra’ayin mazan jiya da dama a Amurka.

Saurari shirin:

DUNIYAR AMURKA: Shin Batun Zubar Da Ciki Zai Iya Yin Tasiri A Zaben Shugaban Kasa Na 2024 A Amurka?
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:09 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG