DUNIYAR AMURKA: Mazauna New York Sun Nuna Damuwa Kan Bakin Haure Da Ke Shigowa Ba Bisa Ka'ida Ba - Disamba 8, 2023

Mahmud Lalo

Shirin na wannan makon ya duba yadda mazauna birnin New York da ke Amurka suka bayyana damuwarsu game da bakin haure da ke shigowa cikin jihar ba bisa ka’ida ba.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA