DUNIYAR AMURKA: Mamayar Da Rasha Ta Yi wa Ukraine - 25 Fabrairu, 2022

Mahmud Lalo

Shugaban Amurka Joe Biden, a ranar Alhamis ya bayyana karin takunkumi akan Rasha, bayan da ta kai mamaya a kasar Ukraine da sanyin safiyar ranar ta Alhamis. Yau batun da shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari akai kenan tare da Mahmud Lalo

Shugaban Amurka Joe Biden, a ranar Alhamis ya bayyana karin takunkumi akan Rasha, bayan da ta kai mamaya a kasar Ukraine da sanyin safiyar ranar ta Alhamis. Yau batun da shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari akai kenan tare da Mahmud Lalo.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Mamayar Da Rasha Ta Yi wa Ukraine - 7'15"