Dubun dubatar mutane ne suka fito yin zanga-zanga kan titunan Haiti game da yawan take hakkin bil adama da suka ce yana faruwa a kullum
Your browser doesn’t support HTML5
Dubun dubatar mutane ne suka fito yin zanga-zanga kan titunan babban birnin Haiti, Port-au-Prince.
Masu zanga-zangar sun nuna bacin ransu game da yawan satar mutane, kisan kai, fyade da kuma yawan take hakkin bil adama da suka ce suna faruwa a kullum ba tare da wani hukunci ba.