WASHINGTON D.C. —
Shirin Domin Iyali na wannan makon zai kawo muku bitar wasu muhimman batutuwa da shirin ya kawo muku tun daga farkon wannan shekara ta 2023 da muke ban kwana da ita.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5