DOMIN IYALI: Taimakekeniya Tsakanin Ma'aurata A Najeriya, Kashi Na Uku, Oktoba 24, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin na wannna mako ci gaba ne kan tattaunawa game da yadda ma'aurata za su hada kai don rufawa juna asiri.

Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba ne a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a zamantakewarsu ta aure. Wannan shi ne kashi na uku.

Saurari cikakken shirin tare da Grace Alheri Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Taimakekeniya Tsakanin Ma'aurata A Najeriya, Kashi Na Uku, Oktoba 24, 2024.mp3