washington dc —
Shirin na wannan makon cigaban nazari ne kan rawar da Ministoci mata da ke gwamnatin Shugaban Najeriya Bola Tinubu za su taka wajen inganta rayuwar 'yan'uwansu mata, da kuma bude kofa ga na baya.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5