DOMIN IYALI: Rahoto Na Musamman Kan Matsalar Fyade A Najeriya- Yuli 09, 2020

Alheri Grace Abdu

Mummunar dabi’ar nan ta fyade ta kasance abin damuwa, musamman yadda yiwa kananan yara fyade ya yawaita a Najeriya.

A cikin watanni biyar na farkon wannna shekarar, rundunar ‘yan sandan Najeriya tace ta sami rahotannin fyade dari bakwai da goma sha bakwai, yayinda wani da aka kama da laifin fyade a Kwanar Dangora a jihar Kano ya ce ya yi wa mata arba’in fyade, ciki har da wata tsohuwa mai shekaru tamanin a duniya.

Mata dauke da kwalaye da ke bayyana kyamar fyade a Lagos, Nigeria,

Wakiliyarmu Zainab Babaji ta yi nazarin wannan lamarin. Saurari rahoto na musamman da ta hada mana.

Your browser doesn’t support HTML5

Rahoto na musamman kan matsalar fyade a Najeriya-10:00"