DOMIN IYALI: Nazari Kan Nawaitawa Kananan Yara -Kashi Na Uku, Octoba, 06, 2022

Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazarin hanyoyin shawo kan matsalar kare hakkokin kananan yara da kuma rage nawaitawar da ake yi masu a gidaje da dama, yau ma muna tare da Bachar Maman shugaban gamayyar kungiyoyin fararen hula, da dan jarida kuma babban edita Ibrahim Moussa da ke nazarin hanyar shawo kan abinda hukumomi ke dauka a matsayin bautar da kananan yara da ake yi a kasashen nahiyar Afrika da dama.

A yau, bakin sun bayyana illolin da ke tattare da wannan dabi’a a hirar da wakilinmu Souley Mummuni Barma ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Nazari Kan Nawaitawa Kananan Yara -Kashi Na Uku