DOMIN IYALI: Nazari Kan Nawaitawa Kananan Yara -Kashi Na Hudu, Octoba, 20, 2022

Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu makon da ya gabata mun fara bayyana dalilan da ke haifar da cin zarafi ko nawaitawa kananan yara lokaci ya kwace mana, inda kuma zamu dora ke nan yau a ci gaba da nazarin hanyar shawo kan abinda hukumomi ke dauka a matsayin bautar da kananan yara da ake yi a kasashen nahiyar Afrika da dama.

Yau ma muna tare da Bachar Maman shugaban gamayyar kungiyoyin fararen hula, da dan jarida kuma babban edita Ibrahim Moussa.

Saurari ci gaban tattaunawar da Souley Mummuni Barma ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Nazari Kan Nawaitawa Kananan Yara -Kashi Na Hudu