Washington, DC —
Kafin mu dasa aya a nazarin hanyar shawo kan abinda hukumomi ke dauka a matsayin bautar da kananan yara da ake yi a kasashen nahiyar Afrika da dama.
A makon jiya bakin da muka gayyata domin nemo bakin zaren da samun mafita, sun ambaci matakai uku na shawo kan wannan matsalar. Inda zamu dora ke nan yau.
Yau ma muna tare da Bachar Maman shugaban gamayyar kungiyoyin fararen hula, da dan jarida kuma babban edita Ibrahim Moussa.
Saurari karashen tattaunawar wakilinmu Souley Mummuni Barma ya jagoranta:
Your browser doesn’t support HTML5