DOMIN IYALI:Nazari Kan Aure Da Rayuwar Rahama- Kashi Na Shida Octoba, 21, 2021

Alheri Grace Abdu

Kafin mu jingine batun aure da zamantakewa tsakanin ma'aurata da ke fuskantar kalubale, da wadansu lokuta rabuwa ta ke kai ga asarar rayuka, yau Shirin Domin Iyali ya yi dubi kan yadda darusan da ake koya daga wannan al'amari zasu iya magance aukuwar lamuran nan gaba.

Saurari tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI:Nazari Kan Aure Da Rayuwar Rahama- Kashi Na Shida-10:00"