DOMIN IYALI: Koma Bayan Da Matsin Tattalin Arziki Ke Haifarwa Ga Rayuwar Iyali, Oktoba 19, 2024

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun duba irin koma bayan da matsin tattalin arziki da ake fuskanta ke haddasawa a Najeriya, musamman ga masu kananan masana’antu a rayuwarsu ta yau da kullum da na iyali.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Koma Bayan Da Matsin Tattalin Arziki Ke Haifarwa Ga Rayuwar Iyali, Oktoba 19, 2024.mp3