DOMIN IYALI: Ko Tsadar Rayuwa Na Hana Aure Da Buki? Oktoba 26, 2024

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun tattauna da masu ruwa da tsaki da kuma magidanta akan yadda rashin tattalin arzıki a Najeriya da tsadar rayuwa ke shafar al’amuran yau da kullum kamar aure da shagulgulan buki.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Ko Tsadar Rayuwa Tana Hana Aure Da Biki, Oktoba 26, 2024.mp3