Bikin wannan shekara ya yi mayar da hankali ne kan yadda za a kawar da shingayen da ke janyo tsaiko wajen cika alkawuran da aka dauka don kyautata rayuwar 'ya mace.
Washington D.C. —
Shirin "Domin Iyali" na wannan mako, ya yi nazari ne kan bikin ranar mata ta duniya - 08 ga watan Maris, ranar da akan ware domin duba matsalolin da mata ke ciki a duniya.
Saurari cikakken shirin tare da Alheri Grace Abdu:
Your browser doesn’t support HTML5
DOMIN IYALI: Bikin Ranar Mata Ta Duniya, Maris 13, 2025.mp3