DOMIN IYALI: Bibiya Kan Kulle Matashi a Kano, Kashi Na Daya-Agusta, 20,2020

Alheri Grace Abdu

A cikin makon nan muka sake samun labarin irin wannan matsalar a jihar Kano inda aka sami wadansu matasa biyu da iyayensu suka daure su na tsawon shekaru ba tare da kyakkyawar kulawa ba.

Zamu fara da labarin Ahmed Aminu matashin da mahaifinsa ya kulle a gareji na tsawon shekaru bakwai. Ga bayanin da Kwamred Haruna Ayagi darektan cibiyar kare hakkin bil’adama ya yiwa wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari kan wannan lamarin.

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Kulle Matashi a Kano Kashi Na Daya-10:00"