WASHINGTON, DC —
Kimanin wata guda da ya gabata gwamnatin jihar Kaduna ta shiga gaba a daukar matakin shawo kan matsalar fyade da ta addabi al'umma a Najeriya, tare da kafa dokar dandake wanda aka samu da wannan laifin.
A yau, shirin Domin Iyali ya tattauna da Lauya mai zaman kansa,kuma mai bibiya kan lamura,El-Zubairu Abubakar, da 'yar gwaggwarmaya Rabi Salisu Ibrahim dukansu mazauna birnin Kaduna, wadanda suka yi tsokaci kan wannan lamari.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5