DOMIN IYALI: Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel, Kashi Na Biyar ,Agusta 08, 2021

Alheri Grace Abdu

Masu sauraro da dama suna ci gaba da bayyana mabanbantan ra’ayoyi dangane da batun kafa dokar da ta shafi harkokin aure a Karamar Hukumar Gumel da kuma tofa albarkacin bakinsu kan yadda su ke ganin dokar zata amfani iyali.

Saurari cikakken shirin dokin samun karin bayani:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI:Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel Kashi Na Biyar-10:00"