DOMIN IYALI: Batun Yara Masu Ganin Ana Cin Zarafin Iyayensu Mata, Mayu 16, 2024

Alheri Grace Abdu

A shirin Domin Iyali na wannan makon mun duba batun yaran da ke tashi gidajen da suke ganin iyayensu maza suna cin zarafin iyayensu mata, da yadda hakan ke tasiri a halayensu.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Batun Yara Masu Ganin Ana Cin Zarafin Iyayensu Mata, Mayu 16, 2024