DOMIN IYALI: Yadda Wani ‘Dan Sanda Ya Datse wa Matarsa Hannu Da Adda A Filato, Mayu 23, 2024

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun duba batun wani ‘dan sanda ne a jihar Filato da ya datse wa matarsa hannu da adda biyo bayan wani sabani da suka samu a tsakaninsu.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Yadda Wani ‘Dan Sanda Ya Datse wa Matarsa Hannu Da Adda A Filato, Mayu 23, 2024.mp3