DOMIN IYALI: Batun Tallafin Da Gwamnatin Najeriya Ta Raba, Nuwamba 02, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun tattauna ne akan tallafin da gwamnatin Najeriya ta raba wa mutanen kasar domin rage radadin tsadar rayuwa, ra’ayoyin wasu da ko sun samu, ko basu samu ba.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Batun Tallafin Da Gwamnatin Najeriya Ta Raba, Nuwamba 02, 2023.mp3