DOMIN IYALI: Batun Matakin Da Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Dauka Na Rage Radadin Janye Tallafin Man Fetir – Satumba 14, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin na wannan makon zai fara haska fitila ne kan matakin da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya dauka na rage radadin janye tallafin man fetir da ya jefa talakawan kasar cikin halin kaka-ni-kayi, kasancewa galibin wadanda aka yi shirin dominsu suna ganin biliyoyin da gwamnatin tarayyar ta bayar zai kare tsakaninsu da na kusa da su.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Matakin Da Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Dauka Na Rage Radadin Janye Tallafin Man Fetir – Satumba 14, 2023